Awarar indomie

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Tayi Dadi sosae

Awarar indomie

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Tayi Dadi sosae

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Indomie
  2. 1Albasa
  3. 4Kwai
  4. 3Attaruhu
  5. Mai
  6. Kyn dandano
  7. Kyn kamshi
  8. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki fara dafa indomie din ki d Maggi sae ki sauke ki jajjaga attaruhu d albasa ki fasa kwai ki xuba indomie din kisa kyn dandano da curry d kyn kamshi ki juya sae ki shafa Mai a jikin leda ki kulla ki dafa kmr alala

  2. 2

    Edn t dahu ki barta d Dan Sha iska sae ki yayyanka ki Dora mae yy xafi ki fasa kwai kina tsoma a kwai kina sawa a Mai edn tayi golden brown ki juya ki kwashe

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes