Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki zuba filawarki a bowl sai zuba seasoning dink, baking powder, baking soda ki juya sai kisa attaruhu da albasa da kikayi grating sai ki kwaba shi kamar kwabin fanke.
- 2
Sai ki rufe shi yadda iska bazata shiga bah kisa shi a waje Mai dumi ya tashi.
- 3
Idan ya tashi sai ki zuba kifin gwangwaninki da curry ki juya sosai, sai ki dora mai in ya zafi sai ki fara soyawa kamar yadda ake soya fanke shikkenan.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12814243





sharhai