Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na wanke kaza
- 2
Nayi danyi marinating dinsa da maggi curry gishiri da black pepper
- 3
Bayan yayi se na hada flour da maggi shima
- 4
Sena dauko kazan nasa acikin hadin fulawar
- 5
Se nasa acikin kwai
- 6
Sena kara sawa acikin fulawar
- 7
Se nasa mai a huta yyi zafi
- 8
Se na dinga soyawa in a low heat
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12845113




sharhai