Couscous da sauce din nama

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

Yana da sauki wajen dafawa gakuma dadi a baki. #couscous

Couscous da sauce din nama

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Yana da sauki wajen dafawa gakuma dadi a baki. #couscous

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Rabin ledar couscous
  2. Curry cokali 2 karami
  3. Gishiri badayawaba
  4. Mai cokali 2
  5. Sauce din nama
  6. Nama dakakke da dan dama
  7. 3Karas
  8. 4Tattasai ja da kore
  9. Kabeji Rabin
  10. Tafarnuwa
  11. Citta

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nasa ruwan zafi madaidaici akan wuta, nakawo mangyada da curry da gishiri nazuba, da karas kadan nabarshi harya tafasa, nakawo couscous dina nazuba, sannan na tsiyaye ruwan narufeshi da marfi na barshi harya kunburo

  2. 2

    Naxuba mangyada akan wuta naxuba citta da tafarnuwa da albasa nasoya sama sama, nakawo nama dakakke naxuba aciki naci gaba da motsawa, nakawo sauran kayan lambu naxuba aciki, da sinadaran dandano nasa aciki.nakawo ruwa kadan naxuba aciki, har naman yakara dahuwa, dayayi nakwashe alamar yayi.

  3. 3

    Gayanan nazuba couscous din a plate nakawo sauce din naman naxuba.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes