Wainar fulawa
Tayi Dadi musammam da aka hada da yaji
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko ki zuba fulawar ki acikin kwano Mai Kai, sai kiyan ka albasar ki kanana, kizuba acikin fulawar.
- 2
Sai kizuba magi da gishiri kadan kizuba ruwa ki juya sosai su Hadi jikin su.
- 3
Sai ki daura kasko akan huta idan yayi zafi kizuba Mai kadan kizuba hadin fulawar kizuba Mai azagayan kirufe.
- 4
Idan yayi kijua kibarshi yayi sai kidau ke.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12955271









sharhai