#Hadin salak

khadija Muhammad dangiwa
khadija Muhammad dangiwa @cook_20717950

Yanada dadi anahadashi da shinkafa da miya ko jollof

#Hadin salak

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yanada dadi anahadashi da shinkafa da miya ko jollof

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1/2cocumber
  2. Kwatan cabbage
  3. caras
  4. Koren tattasai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakiwanke kayan lambunki

  2. 2

    Kiyayyanka cabbage kananada koren tattasai

  3. 3

    Kigoga caras shima cocumber kiyankata irin sharp dinda kikeso

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija Muhammad dangiwa
rannar

sharhai

Similar Recipes