Pepper sauce

Khady
Khady @khadys
Sokoto

So sweet

Pepper sauce

So sweet

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Mutun biyu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki jajjaga tarugu tattasai da albasa ki aje gefe

  2. 2

    Sai ki dura wuta ki zuba mai akan wuta sannan ki dauko wannan jajjagen idan mai ya suyu sai ki zuba a cikin mai kiyi ta soyawa kina cikin soyawa sai ki zuba magi gishiri da curry Kiyi ta soyawa da kinga mai yana fotuwa to ya soyu sai ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady
Khady @khadys
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes