Filled doughnut

Beely's Cuisine
Beely's Cuisine @cook_17311217
Kaduna

Nagode hajis kitchen Allah kara basira

Filled doughnut

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Nagode hajis kitchen Allah kara basira

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa kopi 3 da rabi
  2. Suga rabin kopi
  3. Butter 1/4 kopi
  4. Ruwa kopi daya
  5. cokaliYeast babban
  6. cokaliGishiri quater
  7. Kwai daya
  8. Mai na suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kihada dukkanin kayayyakin ki kwaba da ruwan dumi

  2. 2

    Xakiyita kneading na tsawon minti 25 sannan kimulmulashi yabada round shape seki jera a faranti kirufe harseya tashi

  3. 3

    Kisa mai awuta but wutan kasa kasa hadda baxe kona miki hannuba seki sa mai kadana yadda idan kinjuya daya bari tsakiyan ze baki ring koki sa baking sheet

  4. 4

    Kisoyashi idan yayi kitsame seki huda gefen kiyi rami sekisa hadin chocolate dinki ko madara duk abinda kikeso, shikenan.

  5. 5

    Aci lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Beely's Cuisine
Beely's Cuisine @cook_17311217
rannar
Kaduna
Bilkisu habibu also kwown as mmn afnan married wit 2 kids, A dental therapist by profession.hav too much passion for cooking 😋
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes