Zobo cikin sauki
Ba'a mgna sbd zobo nan yy dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko sai ki sa zobonki a tukunya da ruwa, kuma ki sa kanunfari da cittah
Sai ki fere kukumba, ki yanka kanana, sai ki zuba a bilenda ki markada, sai ki gurza cittah - 2
Sannan sai ki tace da zobonki, kisa sugarki da abin kamshi ki juya sosai, saiki dandana kiji in komai yayi daidai.
- 3
Sai ki saka kankara ko kuwa ki sanya firinji don ya yi sanyi,
- 4
A sha dadi lafiya idan kina so zaki iya saka abarba kuyi girki cikin farin ciki d annashuwa taku har kullum umm muhseen's kitchen 😁😍
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13104255





sharhai