Fried rice mai sauki

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Banyi amfani da kaya dayawaba wurin dafawa kuma yayi dadi sosai musanmanma idan kika hadashi da salad da pepper meat

Fried rice mai sauki

Banyi amfani da kaya dayawaba wurin dafawa kuma yayi dadi sosai musanmanma idan kika hadashi da salad da pepper meat

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Karas
  3. Koren wake
  4. Koren tattase
  5. Albasa
  6. Mai
  7. Attarugu
  8. Maggi da sauran sinadaran dandano
  9. Curry da thyms
  10. tafarnuwaCitta da
  11. Kurkum

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki tafasa shinkafarki kiwanke sai ki ajiye a gefe sannan kidaura mai a wuta idan yayi zafi sai kizuba albasa kisoyata bayan albasan yakusan soyuwa sai ki jajjaga tafarnuwa da citta kizuba akai sai kibarta yadan soyu sannan kizuba kurkuma kijujjuya sannan kidauko shinkafar kizuba akai

  2. 2

    Sannan kici gaba da juyawa nasawon minti biyar ko fiyeda haka sannan kizuba ki zuba su karas da koren wake ki jujjuya sannan kixuba ruwa daidan yanda zai dafamiki abincin sai kizuba maggi da sauran sinadaran dandano sannan ki jajjaga attarugu kizuba akai sai kijuyashi komai yahade sannan kizuba koren tattase sai kirufe kibarta har ta dahu

  3. 3

    Bayan yadahu sai kisauke shikenan kingama. Zaki iya hadashi da ko wane irin souce dinda kikeso sannan kihada da salad kici

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

Similar Recipes