Kosai

Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
BORNO STATE

😍😍😍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
1 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Ki jika wakenki kaman na minti 5 ki surfasa ki wanke tas,ki yanka albasa a kai ki xuba danyen tattasai da attarhu ki nika yyi laushi,sai ki zuba gishiri da farin maggi ki buga sosai....sai ki daura mai a kasko yyi zafi ki fara tuya....

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
rannar
BORNO STATE

sharhai

Similar Recipes