Orange sunrise

Princess Amrah @Amrahskitchen98
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki zuba grenadine syrup a cikin glass cup, sai ki zuba kankara ki kusa cika cup din, ki zuba orange juice ya cika cup.
Serve and enjoy!
Idan baki da sugar syrup za ki iya dafa sugar syrup amma ki zuba zobo a maimakon water ki daga sugar din tare.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Mocktail drinks
#chefsuadclass1 Masha Allah wana drinks din yayi dadi sosai godiya ga chef suad Maman jaafar(khairan) -
Sunrise Moctail
#chefsuadclass1. Na hada grenadine na gida, kuma Moctail din yayi dadi, wannan shine na farko da na taba yi Yara na sunji Dadi sosai, godiya ta musamman da chep. Suad💃 godiya ga cookpad Ummu_Zara -
-
-
-
-
-
-
-
Orange+pineapple+mint leaves
#kanostatewannan lemo akwai qarin lafiya, saboda kayan hadina duk fresh ne ba artificial. sadywise kitchen -
-
-
-
Pina colada
Pinacola drink ne na mutane Mexico dasukeyishi da pineapple da coconut milk Maman jaafar(khairan) -
-
-
Chapman
Wani nau'in lemone da zaka kasa bambance dandonon shi a lokaci daya ga karin lpia yana dauko da sinadarin vit-C Sumieaskar -
-
-
-
-
Fresh Orange juice
Kamar yadda muka sani fruit yana da Da Amfani sosai a jikin Dan Adam,Shi yasa Nake yawan sarrafa su,Musamman Sabida me gd yafi son shan natural Abin sha, Akan na shago. Yummy Ummu Recipes -
-
-
-
Mix fruit juice
Wanan hadin Yana da Dadi Kuma zakuji dadinsa awanan lokacin na azumi saboda zafi #ramadanplanner bilkisu Rabiu Ado -
-
-
-
Blueberry lemonade juice
Wana juice yanada dadi sha musaman inda ka kwaso gajiya Maman jaafar(khairan)
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13111411
sharhai (3)