Cow tail with 10 spices 😋🤤

Gumel @Gumel3905
Wannan girkin yana maganin mura da kawar da guntun kwadayi 😋.
Cow tail with 10 spices 😋🤤
Wannan girkin yana maganin mura da kawar da guntun kwadayi 😋.
Umarnin dafa abinci
- 1
A wanke naman tas se yanka albasa dayawa asa ruwa da yawa se a dora a wuta a barshi yayi ta nuna
- 2
A daka kayan kamshin aci gaba da dafawa idan yayi laushi se asa kayan miya amma kadan asa sinadarin dandano aci gaba da dahuwa
- 3
Kada asa mai idan anji ya nuna se a sauke aci dadi lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13160700








sharhai