Scramble Sultan Chips II
We Enjoy & We Lovit 😋😋😋🥰 @ Breakfast
Umarnin dafa abinci
- 1
Na wanke kayan lambuna na yankashi kamar haka
- 2
Na fasa kwai na ije agefe
- 3
Na fere dankali na yanka na sa gishiri na soyata
- 4
Bayan nagama sai na Zuba mai kadan awuta nazuba Kayan lambu na ta juyawa tareda sinadaran dandano d Kayan kamshina. Ina gamawa sai na zuba Dankalinah na juya
- 5
Shkenan Nagama muka karya dashi
- 6
Alhamdulillah
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13489803












sharhai