Tuwon semo da miyan ayoyo (ewedu)

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578

Wannan tuwo Yana da Dadi musamman ga iyayen mu sabida ko ba'a tauna ba za'a hadiye

Tuwon semo da miyan ayoyo (ewedu)

Wannan tuwo Yana da Dadi musamman ga iyayen mu sabida ko ba'a tauna ba za'a hadiye

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 hrs
mutum 3 yawan a
  1. Garin semo 1/2 leda
  2. Ruwa
  3. Mai
  4. Ayoyo
  5. 1Maggi
  6. Daddawa
  7. Garin barkono
  8. Fuwan panpo

Umarnin dafa abinci

2 hrs
  1. 1

    Zai Dora ruwa daidai yadda kike so Sai ki rufe kafin tafasa Sai ki dama garin da ruwa idan ya tafasa kiruda ki rufe Sai ki kawo Mai ki zuba ki juya ki rufe bayan 5 min Sai ki tuqa ki rage wutar ki rufe idan ya turara ki kwashe.

  2. 2

    Miya Zaki dira ruwa kisa daddawa da garin barkono Sai ki rufe

  3. 3

    Sai ki tsinke ganyen ayoyon ki ki wanke ki zuba ki diga kanwa kadan kisa tsintsiyar kada Miya kiyita jajjagawa har ya narke sannan ki sa Maggi daya

  4. 4

    Batason wuta sosai sabida tsinke wa shikenan aci Dadi

  5. 5

    Sai asami jar Miya azuba akai aci

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578
rannar

Similar Recipes