Kayan aiki

  1. 3Fulawa kofi
  2. Yeast cokali 1
  3. Madara kadan
  4. 1Kwai
  5. Man gyada cokali 2
  6. Mai
  7. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa tankade fulawa sai a zuba a roba sannan a zuba sugar yadda ake so tare da man gyada,madara sai a juya, sai a kawo yeast da aka jika da ruwa a juwa a fara cakudawa sannan a kara ruwa aci gaba da murzawa har sai ya hade sai a rufe a barshi ya tashi

  2. 2

    Idan ya tashi zaa sake murza shi sosai sannan a buga sai a sami chopping board a fadada, a fitar da shape.Idan an gama a barshi ya yi minti goma sannan a soya.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
rannar
Kano
Cooking is my pride
Kara karantawa

Similar Recipes