Peppered chicken
Peppered chicken yana da dadi na musamman
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki wanke kazar ki ki tafasa ta tare da albasa tafarnuwa da kayan kamshin ki da sinadarin dandano.
- 2
In ya dahu sai ki Dora mai a wuta da albasa ki soya shi sai ki zuba kazar ki soya ta sama sama in ta soyu sai ki kwashe ki ajiye a gefe.
- 3
Sai ki zuba mai kadan a frying pan dinki ki zuba jajjagen attarigunki da albasa tafarnuwa da kayan kamshin ki da sinadarin dandano kadan sai ki juye kazar ki jujjuya yayi minti biyar haka sai ki sauke aci dadi lafiya.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13664524




sharhai (3)
You are a great cook
Thanks so much