Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki cire 2 cups acikin kwano 2 Sai ki jiqa kwano 2 ta kwana a ruwa sai da yamma ki dafa 2 cups din nnan ki hadasu ki Kai markadey
- 2
Sai qarfe goma ko shadaya na dare ki zuba yeast ki juya ki rufe da asuba zakiga ta tashi sosai Sai ki zuba suga da gishi da baking powder ki juya kar quullun yayi ruwa da kauri ake sonsa idan kin ji da tsami Sai ki zuba kanwa ungurni kadan.
- 3
Sai ki Dora tandarki awuta kisa Mai ki fara zuba qullun
- 4
Idan tadanyi ja Sai ki juya shike na aci Dadi zakijita akwai lawshi sosai
- 5
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14028252










sharhai