Salmon fish croquettes

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#GWSANTYJAMI Konaki nayi wana salmon fish din ogana yaji dadinsa sosai shine yace nasake yimishi
To danayi nima picture din ya bani shaawa shine nace bari nasake postings 🤣

Salmon fish croquettes

sharhi da aka bayar 1

#GWSANTYJAMI Konaki nayi wana salmon fish din ogana yaji dadinsa sosai shine yace nasake yimishi
To danayi nima picture din ya bani shaawa shine nace bari nasake postings 🤣

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 500 gsalmon fish
  2. 1peper (attarugu)
  3. 1onion
  4. 2garlic
  5. 1ginger
  6. 1/2green peper
  7. 1/2red pepper
  8. 1spoun curry
  9. 1spoun thyme
  10. 1maggi cube
  11. Parsley
  12. 2tablespoons breadcrumbs
  13. 2eggs
  14. 1tablespoon mayonnaise
  15. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu salmon fish ko kuma kifi mara kashi ki tafasa but ni a oven nasa nawa inda ya nuna seki farfasashi

  2. 2

    Kisa grated ginger,garlic pepper kisa maggi,curry, thyme kisa chopped parsley

  3. 3

    Kisa chopped green, red pepper kisa mayonnaise da kwai 2

  4. 4

    Kisa breadcrumbs seki hade sosai ki diba da hanuki kiyi shape din danayi a picture

  5. 5

    Seki soya a mai kadan

  6. 6

    Ki hada mayonnaise, ketchup da sweet chilli kisa thyme kadan se aci dashi

  7. 7
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes