Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko kazi dura ruwanki na dafa shinkafa idan sun tafasa sai ki zuba shinkafarki zaki rinka dubawa idan ta kusa nuna sai ki sauke ki wanke sai kuma ki kara durawa ta iyarda dahuwar sai ki sauke ki saka a kula
- 2
Sannan ki zo kiyi stew dinki
- 3
Bayan stew sai ki zo ki yayanka salat kabeji carrot,cocumber,tumar da albasa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14415196




sharhai