Makroni

Khady
Khady @khadys
Sokoto

Saboda kafi likkita na kara jini

Makroni

Saboda kafi likkita na kara jini

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mint
2 yawan abinchi
  1. Kafi likita
  2. Ruwa
  3. Manja
  4. Magi
  5. Gishiri
  6. Alayahu
  7. Albasa
  8. Taruju
  9. Shambo
  10. Kifi
  11. Nama

Umarnin dafa abinci

30mint
  1. 1

    Da farko dai wannan girkin na shap shap ne k

  2. 2

    Kawai na dura ruwa a wuta ne na saka nama na da kifi ya Dan dahu sannan na zo na makroni na hadi da kayan miya wato jajjage

  3. 3

    Sannan nazo na zuba manja da alayahu bayan ya daho sai na sauke wannan girki ake kira dafe duka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady
Khady @khadys
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes