Farfesun hanta mai daddawa

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Gsky yanada dadi sosai a duk lokacin d zanyi mna farfesun hanta iyalaina sukan ce na musu mai daddawa SBD sunajin dadin ta sosai musamman idan tayi dan yaji yajin nan 😉😉ai har santi zakiji sunayi don hk kema ki gwada zakiji dadin ta sosai Inshaa Allah 😋😍

Farfesun hanta mai daddawa

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Gsky yanada dadi sosai a duk lokacin d zanyi mna farfesun hanta iyalaina sukan ce na musu mai daddawa SBD sunajin dadin ta sosai musamman idan tayi dan yaji yajin nan 😉😉ai har santi zakiji sunayi don hk kema ki gwada zakiji dadin ta sosai Inshaa Allah 😋😍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yayyanka hantarki ki wanke ta ki saka a tukunya ki jajjaga kayan miyarki ki zuba ki jajjaga citta d tafarnuwa ki daka daddawarki ki saka saiki zuba ruwa ki saka maggi d kuma kayan kamshin ki kisa mai kadan ki dora a wuta ki barshi yayi tayi har ta nuna amma zakina zuwa kina juyawa lokaci zuwa lokaci aci lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes