Alawar madara mai color

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Tanada dadi sosai ga sauki wajen yinta zaki iya yinta domin yaranki ko kuma don sana'a

Alawar madara mai color

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Tanada dadi sosai ga sauki wajen yinta zaki iya yinta domin yaranki ko kuma don sana'a

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsMadara
  2. 1 cupSugar
  3. 1/3 cupRuwa
  4. 1/3 tspVanillah
  5. Mai 1 tbp
  6. Food color green

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba sugar, ruwa, d kuma color a tukunya ki daura akan wuta y tafasa sugar din y narke saiki sauke ki zuba shi a cikin roba mai fadi ki saka wani ruwan dan kadan a cikin tukunyar ki miyar kan wutar saiki dawo kan sugar dinki na cikin roba saiki zuba madarar ki kina tukawa kina zubawa kina tukawa har madarar ki ta kare idan kina bukatar karin ruwa saikiyi amfani dana cikin tukunyar nan

  2. 2

    Idan kin gama tukawa saiki shafa mai akan leda ki zuba alawarki a kai ki fadadashi saiki fitar d shafe din d kk so

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes