Potato masa Recipe By RuNas kitchen

RuNas Kitchen @ChefR6044
Potato masa Recipe By RuNas kitchen
Steps
- 1
Farko kibare dankalinki kizuba a tukunya kisa gishiri kadan kidafa
- 2
To saiki yanka albasanki attaruhu ki jajjaga haka ma su ginger da garlic dinki Sai kiyi mashing dinsa kizuba attaruhu da albasa ki akai sannan kikawo su maggi ki da ginger and garlic dinki duk kizuba dasu curry da dan spices dinki
- 3
To saiki kawo kwanki kifasa akai saiki juya Amman fa kisa kwan yaji saiki saka tanda a wuta kizuba mata mai kina debo hadin dankalin kina zubawa haka haka idan tayi saiki juya dayan barin idan tayi kikwashe
- 4
✍🏻Written by
*Rukayya m jamil*
*Mrs Nasir *
CEO
👩🍳RuNas Kitchen👩🍳
Similar Recipes
More Recipes
-

mary jane
-

Mallika Ramshatriya
-

Kshama's Kitchen
-

Madhvi Srivastava
-

Carla Bolaños
-

Soumini Bhattacherjee
-

Hetal Poonjani
-

Aishwarya Kitchen A
-

Overnight Oats with Apples and Almonds
Shobha Deshmukh
-

Air Fryer Crispy Pork Belly / Lechon Kawali
SpottedByD
-

Bossy Panda
-

Ainika17
-

Care73
-

Michael Hoffman
-

Surayya Umar
-

Sean Craig
-

American salad bowl with bread
Hina Moten
-

Paul Brown
-

Neetu Gupta
-

Lubna’s Kitchen
-

Michael Hoffman
-

Shamila Ali
-

Rahim Rashid
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/14470675















Comments