Umarnin dafa abinci
- 1
Za'a Dora ruwa a kana gas daidai Wanda zai wadaci indomie din
- 2
Bayan tafasar ruwan sae a zuba indomie da ingredients dinta da maggi da Kayan miya koh miya yar kadan, sae a saka curry dan kadan sbd kar color din ta canza sosaii
- 3
Sae a zuba mai kadan a rufe ta. Bayan ta tafaso sae a zuba attaruhu da albasar da aka jajjaga a saka maggi star guda daya. Sae a rufe har ta dahu.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14647206




sharhai