Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki daura ruwa awuta ki rude abarshi y tafasa idan yayi sae kixuba shinkafa aciki idan y kusa dahuwa ki sauke ki wanke ki maida wuta y Kara dauhuwa. Idan yayi ki sauke

  2. 2

    Ki markada kayan miyanki ki daura awuta ytafasa sosae ki dauko wani tukunyar kisa Mai kixubs Albasa aciki sae kisa kifinki y soyu idan yayi ki kwashe kisa kayan miyarki aciki y cigaba d dahuwa zakiga Mai y fara fitowa Asama kixuba maggi y cigaba d dahuwa

  3. 3

    Dama yanka kin wanke salad,cucumber,tomatoe

  4. 4

    Kixu shinkafan d Miya da salad aci Dadi lpy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mrs hanib
Mrs hanib @cook_28873257
rannar

sharhai

Similar Recipes