Breadegg

tm~cuisine and more
tm~cuisine and more @cook_26800403
Kano State

Yana da dadi as breakfast kuma yna da rikon ciki, zaka iya sawa yaranka a lunchbox a je schl

Breadegg

sharhi da aka bayar 1

Yana da dadi as breakfast kuma yna da rikon ciki, zaka iya sawa yaranka a lunchbox a je schl

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Bread
  2. Egg
  3. Maggi and onion
  4. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Sa'a sayi slice bread ma'ana bread mai yanka yanka. Sae a fasa kwai a hadashi da attaruhu da Albasa, sae a zuba maggi a ciki a kada kwan

  2. 2

    Sae a dinga shafa kwan a jikin bread din gaba da bayan shi a soya kmr ydda ake soya wainar fulawa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
tm~cuisine and more
tm~cuisine and more @cook_26800403
rannar
Kano State

Similar Recipes