Donut 2

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

Saboda yara nayishi, don suna sanshi sosai

Donut 2

Saboda yara nayishi, don suna sanshi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Fulawa kofi
  2. 2 tspYeast
  3. Bota1/4 kofi
  4. Suga1/4 kofi
  5. 1 tspGishiri
  6. Kwai1
  7. Madara1/2 kofi
  8. 1 tspVanilla
  9. tbspRuwa2-4

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nayi amfani da wancan recipe dinda nayi a previous donut,

  2. 2

    Banbancin daya ne, shi wannan donut din ba soyawa nayi a mai ba,

  3. 3

    Gasashi nayi a oven, kuma kwalliyar danayi mashi farin chocolate

  4. 4

    Da brown chocolate na narka nashafa akan donut din,

  5. 5

    Sannan nayi masa kwalliya da sprinkle.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

Similar Recipes