Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14647218

Za'a soya awara bayan ta soyu an tsame ta a cikin mai, sae a fasa kwai a hada shi da attaruhu da Albasa da maggi a kada.
Sae a dinga tsoma awarar a cikin kwan a sake soyawa.
An kwafa!
More Recipes

sharhai