Fanke (puff puff)

Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Babu wahala ga saukin yi wajan karin kumallo kuma yayi Dadi sosae
Fanke (puff puff)
Babu wahala ga saukin yi wajan karin kumallo kuma yayi Dadi sosae
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaka tankade fulawa 2 cups kasa yeast kasa sugar sae ka juya
- 2
Inya juyu kasa ruwan dumi kofi daya da rabi ka kwabashi ya kwabu me kyau bbu gudaji
- 3
Sae ka rufe kabarshi yatashi kamar 1 hour in da rana ko waje me zafi hk
- 4
Inyatashi sae ka Dora Mai a wuta in yyi zafi kafara soyawa in yyi brown sae ka tsame kasa wani hk har kagama
- 5
Shikenn ya kammala zaka iya ci da sugar ko tea ko kaci hk yana da Dadi wajan Breakfast
Made this recipe? Share a Cooksnap!
Let Zulaiha Adamu Musa know how it turned out.
Nothing says thank you like a photo!
Someone made your recipe and shared a Cooksnap!

Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14735437



sharhai