Cupcakes

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#kitchenchallenge wannan cake ba magana ga dadi ga laushi

Cupcakes

#kitchenchallenge wannan cake ba magana ga dadi ga laushi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1awa
6 yawan abinchi
  1. 2Flour
  2. 1Butter simas
  3. 1 cupSugar
  4. Vanilla 2 teaspoon
  5. 8Egg
  6. Cupcakes Paper

Umarnin dafa abinci

1awa
  1. 1

    Zaki hada butter da sugar kisa mixer kibuga harsai kindana jin mutsin sugar kisa kwai daya bayan daya harki gama sawa kisa flavor kihada flour da baking powder seki zuba akan akwai kina zuba kina juyawa har flour tashige.

  2. 2

    Ki kunna oven yayi zafi kidauko cupcake pan kisa paper kizuba kullin cokali kisa a oven yagasu 10mint wutar kasa da sama 5mint wutar sama.

  3. 3

    Idan yagasu kikwashe kibarshi yasha iska seki Adana.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes