Alkubus(Alkama da fulawa)

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. 3Garin Alkama Kofi
  2. 1Fulawa Kofi
  3. Yis cokali 1
  4. cokaliSuga karamin
  5. Gishiri kadan
  6. Mai cokali 3
  7. Ruwan dimi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki sami mazubi mai kyau.ki saka garin Alkama,fulawa,yis,gishiri,suga.sai ki gauraya su.

  2. 2

    Ki saka mai,ki kawo ruwan dimi ki kwaba Alkubus dinki.

  3. 3

    Ki aje guri mai dimi y tashi.

  4. 4

    Ki shafa ma gwangwayenki mai.sai ki zuba wannan kwabin Alkubus dinki aciki

  5. 5

    Sai ki barsu su gara tashi,a guri mai dimi.

  6. 6

    Sai kiyi steaming dinsu.

  7. 7

    Idan sunyi sai ki sauke.

  8. 8

    Naci nawa Alkubus din da miyar gyada.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes