Ginger jus

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yobe State

Akwae Dadi sosae munason shi ga saukin yi

Ginger jus

Akwae Dadi sosae munason shi ga saukin yi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ginger
  2. Lemon tsami
  3. Sugar
  4. Kankara ko ruwan sanyi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaka kankare bayan citta danye kayanka ta ka wanke ka ajiye a gefe sae ka matse lemon tsami ka ajiye agefe shima

  2. 2

    Ka kawo Ginger daka gyra kasa a blender kasa ruwa ka markadata sosae

  3. 3

    Sae ka tace da rariyar laushi kasa ruwan lemon tsami kasa sugar kasa kankara ko ruwan sanyi ka juyashi sosae Sugar din y narke ko kasa a fridge yyi sanyi

  4. 4

    Shikenn ya kammala asha ddi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
rannar
Yobe State
inason girki sosae gaskiya💃💃💞💞💔💔
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes