Farfesun kan sa

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Iyalaina sun yaba da wanann girkin sosai , nema sukeyi a karayi masu irinshi
Farfesun kan sa
Iyalaina sun yaba da wanann girkin sosai , nema sukeyi a karayi masu irinshi
Umarnin dafa abinci
- 1
Za,a wanke naman sosai da gishiri ya fita sosai, sai a dora a wuta a barshi yayi ta tausa kamar 10 mnt,sai a daka citta da dan kanumfari kadan da diyar miya, sai a jajjaga kayan miya yayi laushi sosai ba,aso ya fito a ciki saboda yayi kauri,kuma a sa albasa da dan dama saboda yayi kamshi sosai,tunda manja ne ba zamu sa curry ba sai a zuba a tukunya.
- 2
Sai a zuba a tukunya asa manja da maggi, a daura a wuta, a barshi yayi ta tausa har yayi taushi sai a sauke. Enjoyyyyyy za,a iya cinsa da juice ko ayi break fast dashi a hada da tea
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14735817



sharhai