Doya me hade da kwai

Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
#ramadansadaka...inayawan yin doya saboda megidana Yana sonshi,ga Dadi ga saukin sarrafawa
Doya me hade da kwai
#ramadansadaka...inayawan yin doya saboda megidana Yana sonshi,ga Dadi ga saukin sarrafawa
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko a fere doya ayanka shi se a xuba ruwa a tukunya ajuya doyan aciki,se axuba gishiri kadan idan yadahu a tsane a baskat
- 2
Se a fasa kwai a kwano me Fadi axuba garin citta,sinadarin dandano ajuya sosai
- 3
Se a daura Mai a tukunya Amma bame yawaba,idan yayi xafi se a dinga tsoma dafaffan doyannan acikin ruwan Kwan ajuya ko Ina yaji kwai se adinga sakawa a tukunya idan yayi brown ajuya dayan gefe
- 4
Haka xa ayita yi har a gama,aci Dadi lafia
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14993497



sharhai (3)