Tura

Kayan aiki

  1. Kankana
  2. Madara
  3. Sukari
  4. Whipped cream

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara kankana ki yankata kanana ki zuba a blender ki zuba Madara da sugar kiyi blending yayi laushi.

  2. 2

    Ki zuba a cup sannan ki hada whipped cream kiyi topping dashi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes