Ferfesun kifi da Irish

Deeyart_bakes @deeyartbakes
Ferfesun kifi da Irish
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko ki gyara kifinki kamin ki axa manki a tukunya kisa bay leaves da tafarnuwa ki soya mai sannan kisa kayan miyada kikayi blending idan sun soyu kisaruwa madai daita kisa maguna da spices kirufe su tafasa
- 2
Kifara dafa waken ki yadafu daban Dan yanada karfi bakamar sauran ba
- 3
Ki bude ruwan idan sun tafasa kixuba kifin ki kikawo Dan kali kisa da waken da kika dafa kirufe yayi minti 3 sai ki bude kisa alayyahun ki kimaida ki rufe har ya iyar
Shikenan aci dadi Lafia
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15078255




sharhai