CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dambun couscous
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dambun couscous ainihin hoton girkin

Dambun couscous

sakina Abdulkadir usman
sakina Abdulkadir usman @cook_31398011

Nabi wannan hanyar wajan sarrafa couscous Dina

Nabi wannan hanyar wajan sarrafa couscous Dina

Kara karantawa

Dambun couscous

sakina Abdulkadir usman
sakina Abdulkadir usman @cook_31398011

Nabi wannan hanyar wajan sarrafa couscous Dina

Nabi wannan hanyar wajan sarrafa couscous Dina

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 1Couscous Babba
  • 2Gyada Kofi
  • Attaruhu 8manya
  • Albasa biyu manya
  • 5Tattasai
  • Wadataccan zogale
  • tafarnuwaCurry, Maggi,onga, Mister Chief garin
  • 3Ruwa Kofi
  • 1Ma gyada Kofi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara zogale,ki tsinke shi ki sa gishiri cikin ruwa idan ya narke,Zaki zuba zogale Aciki ki wanke tas,ki tsane shi akwando ki ajiye shi gefe daya

  2. 2

    Zaki zuba ruwan atukunya,Zaki gyara gyada ki wanke ta ki zuba cikin ruwan Nan ki Dora akan gas,ki barshi har sai ya kusa dahuwa,

  3. 3

    Zaki jajjaga Attaruhu, tattasai,ki ajiye su waje Daya,Zaki,dauko albasa ki yanka shima round,

  4. 4

    Zaki dauko katon bowl ki zuba couscous a ciki,ki zuba man gyada, kayan kamshi da kayan dandano ki juya ya hade jikinsa,Zaki juye Attaruhu, tattasai albasa ki Kara juyawa,ki dauko gyadar Nan tare da ruwan dake cikin tukunyar,ki juye cikin couscous ki Kara juyawa,ki dauko shima zogale ki zuba ya hade jikinsa sosai,

  5. 5

    Ki Sami madambaci ki zuba ruwa akasan tukunyar,ki Dora madambaci,ki samu buhu kamar na masara ki yanka shi ki wanke, sai ki juye cikin buhun ki sa shi cikin madambaci ki rufe tukunyar ki rufe baa son tururin ya dinga fitowa

  6. 6

    Ki bashi minti 30 zakiji kamshiiiiii Yana ta sowa ki duba idan albasa ta dahu shikenan 😋

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

sakina Abdulkadir usman
sakina Abdulkadir usman @cook_31398011
rannar August 20, 2021 21:01

sharhai (7)

sakina Abdulkadir usman
sakina Abdulkadir usman @cook_31398011
August 23, 2021 10:06
Ok yayi tsayi kenan?
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dambu Couscus

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Smoothie
  2. Meatpie
  3. Fried macaroni
  4. Alkubus
  5. Taliya da dankalin hausa
  1. Taliya da dankalin hausa
  2. Fried macaroni
  3. Sinasir
  4. Bread
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15410271
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close