Bread

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Bread in kwadayi.. nayi daya asama recipe in iri daya sai Dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1mintuna
2 yawan abinchi
  1. Fulawa cup biyu
  2. Kwai daya
  3. Suger spoon biyu
  4. Milk 2 serchet
  5. Gishiri kadan
  6. Yeast spoon daya
  7. Buter spoon biyu

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Nahada yeast da Madara agu daya sai NASA ruwan dumi na dama nabarshi ta taso..bnatankade flour NASA butter da kwai na da suger da gishiri nadamasu tare da kwabebben yeast na. Nata bugashi har yinlaushi na rufe days taso bayan awa daya sai nasake hadashi gudaya na sake maidashi ball ball nasaka a pan in gashina. Nashafe kansa da butter ko oil nabarshi yasake tashi. Sai NASA a oven nagasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

Similar Recipes