Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi 2
  2. Ruwa
  3. Kala
  4. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba ruwa a tukunya sai ki zuba kalar abinci daidai yadda kike son kalar tamiki

  2. 2

    Sai kisa dan gishiri idan ruwan ya tafasa saiki wanke shinkafar ki kzuba idan tadahu

  3. 3

    Saiki tace ki maidata ta turara

  4. 4

    Sai ki suba wata shinkafar ita ma idanta dahu saiki tace kimaida ta ta turara

  5. 5

    Saikuma ki kara daura farin ruwa shima ki sa mai gishiri idan yata fasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya Mukhtar
Safiyya Mukhtar @s_baburaskitchen
rannar
Kano State, Nigeria

Similar Recipes