Wainar gero
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki surfa gero din ke ko kikai a saurfa Miki, seki Kai a markada kamar yanda ake markadan wainar Masa, idan aka kawo Miki, daga wajan markadan seki zuba karkashin aciki, ki jajaga attaruhu, da albasa ki zuba, da Gishiri duk ki zuba,bayan kin Gama hada komai da komai, seki dauko Tandar ki, ki wanke, ta ki dura akan wuta ki zuba Mai, ki dinga soya wa kamar yanda Zaki, soya wainar shinka fa.
- 2
Aka cinta da garago ko, Miya 😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15723612




sharhai (2)