Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupFlour
  2. Butter simas 2spn
  3. 1/2 cupSugar
  4. 2Egg
  5. Milk
  6. Baking powder ½tspn
  7. Color

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Firstly xaki fara haɗa sugar da butter kiyi mixing sosai

  2. 2

    Bayannan saiki xuba baking powder kiƙara mixing saiki xuba egg kiƙara haɗawa

  3. 3

    Daganan saiki xuba flour kiyita mixing harsai kinga tayi ruwa dakanta saiki raba gida biyu ɗaya kibarta ahakan ɗaya kuma kisa mata color red or brown

  4. 4

    Saiki xuba a pan baking naki ki xuba mai color ki xuba marar color haka harsu ƙare

  5. 5

    Sannan kisamu toothpick or tsinke ki yaryaɗa sannan kisa a oven after some mnts saiki saka tsinke idan ƙullin flour yabiyo tsinke bayyiba saiki baida bai idaba idan bai fitoba shikenan zebra cake ya kammala sai ayanka aci shikenan our zebra cake is ready🤤😋
    MRS, JIKAN YARI KITCHEN

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mrs,jikan yari kitchen
rannar

sharhai

Similar Recipes