Indomie mai meatballs da kwai

fadimatu @nasirfatimaa
Indomie mai meatballs da kwai
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki aza ruwan zahi ki dafa indomie inki ki sakamata tarugun da lawashi da curry
- 2
Ki dafa kwai ki saka shi a gefe
- 3
Ki nike nama ko ki daka shi sai ki mulmula shi ki dafa in kin dafa ki cireshi daga cikin ruwa ki ajiye gefe
Sai ki zuba mai kasan cikin frying pan ki zubamishi chilli sauce,ketchup da soysause ki dauko namanki shima ki zuba
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15967379



sharhai (3)