Umarnin dafa abinci
- 1
DA farko zaki zuba ruwa a tkunya ki dora akan wuta sai ki gyara wakenki ki zuba sai Ki dansa kanwa kadan ko baking powder idan ya danyi laushi said ki zo ki wanke shinkafarki ki zuba su dahu tare idan sun daho sai ki tace ki maida shi tukanya ya turara shike nan kin gama
- 2
Zaki iya ci da Mai da yaji koda miya
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16014356





sharhai