Macaroni me dankali da Alayyahu

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki gyara alayyahunki sai kiyanka kiwanke kisashi a abin tsanewa sai ki ajje shi a gefe
    Saiki samu kayan miyarki ki jajjaga amma nibansa tumatorba nasa attaruhu da albasa sai tafarnuwa shima sai ki ajjeshi a gefe
    Saiki fere dankalin turawanki ki yankashi daidai misali shima ki ajjeshi a gefe
    Kisamu namanki kiwanke sai kiyankashi kanana saiki tafasa shi da kayan kamshi da albasa
    Idan ya dahu yayi laushi sai shima ki ajje shi a gefe

  2. 2

    Dafarko zaki soya kayan miyarki idan ya soyu sai kitsada ruwa daidai yadda kike bukata sai ki zuba kayan dandano da kayan kamshi saiki zuba namanki aciki saiki jira ruwan yatafasa idan yayi sai ki saka macaroninki idan tafara dahu kina ruwan yakusa tsosewa saikisa dankalinki kina dabda saukewa sai ki sa alayyahunki shine nakarshe

  3. 3

    Aci dadi lafia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya Mukhtar
Safiyya Mukhtar @s_baburaskitchen
rannar
Kano State, Nigeria

sharhai

Similar Recipes