Kunun Gyada Da Markadedden Shinkafa

Jamila Hassan Hazo
Jamila Hassan Hazo @Jermeelerh2
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 10mintuna
2 yawan abinchi
  1. Kamun Markadedden shinkafa
  2. Markadedden soyayyen Gyada
  3. Sugar
  4. Kanumfari
  5. Citta

Umarnin dafa abinci

minti 10mintuna
  1. 1

    Debi Kamun Aroba mefadi yadda bazai takuraba

  2. 2

    Zuba markadedden gyada cokali biyu

  3. 3

    Yita damawa da wankekken hannu harsai sunhade jikinsu babu gudaji

  4. 4

    Kawo tafasashshen ruwan zafi dakika zubawa citta da Kanumfari ajuye akai harsai yayi kauri

  5. 5

    Sanya rariyar tata atace asaka sugar.

  6. 6

    Asha Dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Hassan Hazo
rannar
I Drive Pleasure While Cooking
Kara karantawa

Similar Recipes