Kayan aiki

  1. Potato 🍠 na hausa ko irish
  2. Mai
  3. Alayyahu
  4. Tomato 🍅 da tattasai
  5. Albasa da attarugu
  6. Maggi da curry
  7. Soyayyar gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba mai kadan saiki xuba yan kakkun kayan miyar ki kisoya sama sama

  2. 2

    Kizuba Alayyahu shima yadan soyu tareda kayan

  3. 3

    Saiki zuba dankalin ki wadan kika dafa

  4. 4

    Kixuba yankakken tomato da gyada, maggi, curry da jajjagen tarugun ki saiki saka ruwa kadan sbd komai yashiga cikin dankalin

  5. 5

    Ki juya shikenan kingama 😋

  6. 6

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP.

    Dan girman Allah kada ayimin editing 🙏🙏🙏

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai (5)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@cook_35165837 irin kayan dadi haka

Similar Recipes