Soyayyar kaza

Asma'u Muhammad @Mamu01
Suyar kaza na musamman ba tare dakin dauki lokaci wajen aiki ba Kuma ga dadi 😋
Soyayyar kaza
Suyar kaza na musamman ba tare dakin dauki lokaci wajen aiki ba Kuma ga dadi 😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xakiyi kulkulen kayan kamshinki tare da dadoya sannan ki yanka albasa Kamar haka
- 2
Saiki wanke namanki Kamar haka karki sashi cikin gwaga ki sashi cikin babban waje Kamar roba ko tasa babba barshi da Dan sanyi nai
- 3
Saiki sa magunanki da kulkulenki da albasa
- 4
Saiki juyasu sosai ki tabbata kayan sun game namanki saiki bashi yayi minti talatin aje up
- 5
Bayan minti talatin ki aza manki saman wuta kisa albasa inta suyo saiki fara suyar kazarki
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16152143










sharhai