Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba flour, sugar, powder milk, egg da yeast duk a cikin roba
- 2
Saiki dauko warm water ki zuba a kan wannan ingredients din naki,
- 3
Saiki kwabashi ya hade kijin shi, saikiyi ta bugashi
- 4
Sannan ki dauko butter ki saka ki cigaba da bugashi, ki bugashi ya bugu in kinaso yai Miki laushi,
- 5
Saiki saka acikin Ronan ki ki rufeshi ki laushi guri me dumi ki barshi ya tashi kibarshi zuwa 1 hour
- 6
Ki shafawa baking tray dinki butter
- 7
Saiki jera bread dinki ki sake kaishi guri me dumi ki barshi ya tashi zuwa 30mins
- 8
Saiki dauko shi, ki hada shi a oven
- 9
After 1 hour saiki dauko shi ki sake bugashi saiki fitar da shape din da kikeso
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16229982




sharhai