Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Zobo,
  2. citta,
  3. ruwa,
  4. kaninfari,
  5. lemon grass,
  6. mangoro,
  7. abarba

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa dauraye sobo a zuba a tukunya

  2. 2

    Akawo abarba ayanka aciki,azuba citta,kaninfari,mangoro,lemongrass, ruwa

  3. 3

    A daura a wuta idn y dafu

  4. 4

    A tace a saka sukari

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateemah Usman
Fateemah Usman @fatima3289
rannar

sharhai

Similar Recipes